Farida Kabir

Farida Kabir (An haife ta ranar 25 ga watan Yuli, a shekara ta alif ɗari tara da casa'in da biyu 992) Miladiyya (A.c). Kwararriya ce kuma masaniyar Kimiyya a fannin kiwon lafiyar jama'a, tana aiki ne a Najeriya, kuma ta kasance yar kasuwa ce mai fasaha, kuma tana cikin ƙungiyar da ke jagorantar Google Women TechMakers, kuma mai ba da shawara ga kungiyar cigaban Google Developmenter, Abuja. Har illa yau ita ce ta kafa kuma shugabar ƙungiya mai suna OTRAC, tana amfani da tsarin e-health wajen gudanar da tsare tsaren Gudanar da Kiwon Lafiya (H-LMS) wanda ke ba da abubuwan da ke cikin girgije na likitocin likita. An ambaci Farida a cikin manyan matan Najeriya da suka yi fice, a cikin mata 100 na Najeriya, anyi hakan ne a shekarar 2019.


Developed by StudentB